Source text in English | Translation by Michael Zamman (#30356) |
The Beginning All in a moment, years ago, The boy I was became a man: Suddenly my life began! I saw the world before me— So That ploughman by his horses stands Sweating on the first hill's brow, Having left the riverlands Furrowed in the vale below, And sees a mountainside to plough, Barren rock to blunt his share, Thunder hanging in the air, And the black peak above him, bare, Waiting now. —Let him plough it if he dare! | Farkon Duk a ɗan lokaci, shekarun da suka gabata, Yaron da nake ya zama mutum: Nan da nan rayuwana ya fara! Na ga duniya a gabana- Saboda haka Mai huɗan a gefen dawakansa ya tsaya Yana zufa kan saman farko, Bayan barin filayen koguna Ɓoye a kwarinda ke ƙasa, Kuma ya ga gefen tsauni don yin huɗa, Bakararen dutse don ɗishe nasa rabo, Aradu yana rataye a sararin sama, Kuma baƙin ƙololon a samansa, a bayyane, Yana jira yanzu. —Bari ya nome shi idan ya kuskura! |